Catherine Bearder

Catherine Bearder
Member of the European Parliament (en) Fassara

2 ga Yuli, 2019 - 31 ga Janairu, 2020
District: South East England (en) Fassara
Election: 2019 European Parliament election (en) Fassara
Quaestor (en) Fassara

2 ga Yuli, 2014 -
Member of the European Parliament (en) Fassara

1 ga Yuli, 2014 - 1 ga Yuli, 2019
District: South East England (en) Fassara
Election: 2014 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

14 ga Yuli, 2009 - 30 ga Yuni, 2014
District: South East England (en) Fassara
Election: 2009 European Parliament election (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Catherine Zena Bearder
Haihuwa Broxbourne (en) Fassara, 14 ga Janairu, 1949 (75 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta St Christopher School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki Strasbourg da City of Brussels (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Liberal Democrats (en) Fassara
bearder.eu
Video introduction

Catherine Zena Bearder (née Bailey ; an haife ta a ranar 14 ga watan Janairu, shekarar 1949) 'yar siyasar Burtaniya ce ta Liberal Democrat wacce ta yi aiki a matsayin Shugaban Jam'iyyar Democrat ta Burtaniya a Majalisar Tarayyar Turai tsakanin 2 ga watan Yuli, shekarar 2014 zuwa 12 ga watan Nuwamba, shekarar 2019. Ta kasance memba a Majalisar Tarayyar Turai (MEP) na Kudu maso Gabashin Ingila daga 4 ga watan Yuni, shekarar 2009 zuwa 31 ga watan Janairu, shekara ta 2020.

Catherine Bearder

An zabe ta a Majalisar Tarayyar Turai a shekara ta 2009, kuma an sake zaban ta a shekarar 2014; kuma a zaɓen shekara ta 2019, ta zo na biyu bayan Nigel Farage na Jam'iyyar Brexit da kashi 25.75% na kuri'un.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search